Wasu ma’aurata sun shirya yin aure bayan sun kwashe shekaru 12 suna soyayya

– Precious da Nuel sun hadu shekaru 12 da suka wuce

– Bayan shekarun da suka kwashe suna soyayya, yanzu sun yanke shawarar yin aure a tsakanin su watan Oktoba

.

Sponsored Video: MUST WATCH! Thanks for watching!

Precious ta kusa auren abin alfaharin ta wato Nuel a watan Oktoba. Haka kuma sun sanya hotunan da suka dauka kafin auren nasu da sukayi a wajen daukar hoton na Rikov, sannan suka sanya labarin sayayyar nasu dake taba zuciya.

Tace wanda mun fara haduwa dashi shekara 12 da suka wuce, inda ya ganni ina sharan gaban gidan mu da hannun hagu, sai yayi tunanin ni bahaguwa ce, tun daga lokacin sai yayi sha’awar hakan, koda yaushe sai yace mani ‘ ya ake ciki.

Muna nan, sai ya turo mani wani tsohon aboki na, waidan yazo ya shanyo masa kaina, hakika yazo, sai dai naki na yarda da bukatar da yazo mani da ita, kuma nace masa a’a ne saboda shi wanda ya turoshin yayi mani siriri da yawa.i

Saidai kuma sauran bayanan sun ruga sun z tarihi, inda ta ajiye sirancin nasa a gefe ta yarda da dadadan kalaman nasa, inda ta amince data karasa sauran rayuwar ta tare dashi.

Muna tayasu murna!

The post Wasu ma’aurata sun shirya yin aure bayan sun kwashe shekaru 12 suna soyayya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Leave a Reply

Discover Express products online at Jumia Nigeria. Explore a great selection of genuine Express at the best price in Nigeria ✓ Price in Naira ✓ 

Products with Jumia Express logo are items stocked and warehouse by Jumia, it ensures fast shipment and quick delivery. CLICK HERE TO SHOP!