Wani ma’abocin shiga shafin NAIJ.com daya bukaci a sakaya sunansa ya aiko mana da wani labari mai matukar tayar da hankali daya faru a jihar Enugu.

vllkyt3bu05gk2t05.fe3b1533

Lamarin daya faru kuwa shine na wani mutum daya kashe ýaýan kaninsa unguwar Ibagwa-Aka dake karamar hukumar Igbo Eze ta jihar Enugu.

Ma’abocin NAIJ.com din yace mutumin ya kashe ýaran ne kan wani fili da Uban yaran ya bar musu gado bayan ya mutu a kwanaki. Sai dai zuwa yanzu ba’a sani ba ko za’a gurfanar dashi a gaban kuliya manta sabo.

vllkyt5b1c7jlb5pb.f4cdc37f

KU KARANTA:Boko Haram sun sake kashe wani kwamnadan Soja

Sai dai ba wannan ne karo na farko da ake rasa rai sakamakon rikicin dangi ba, ko a satin daya gabata, NAIJ.com ta dauko rahoton wata mataa data kashe ýaýan kishiyarta su shidda ta hanyar sanya musu guba cikin abinci.

vllkyt5c2qcs1e8g2.4e071a19

Zaku iya turo mana labarai ko ra’ayoyinka tare da hotuna ta adireshin mu info@naij.com.  Haka nan za’a iya samun mu a shafukan yana kamar su Facebook da Twitter don tsokaci ko korafi.

The post Wani Mutum ya kashe ýaýan Magajinsa kan rikicin Filin gado appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Leave a Reply