A yau Alhamis Alhamis 12 ga watan Nuwamba kotun koli ta dakatar da karar shugaban majalisar dattawa, Sanata Bukola Saraki a gaban kotun Code of Conduct Tribunal (CCT) akan gwajin shi na karya da kaddarorin shi da cin hanci da rashawa.

Shugaban majalisar dattawa, Sanata Bukola Saraki a kotun CCT

A takada daga wani jami’i mai hudda da jama’a na shugaban majalisar dattawa, Bamikole Omishore, tace: “Kotun koli ta dakatar da karar Saraki a gaba kotun CCT. ”

Zamu kawo sauran labarai…

The post SABON LABARI: Karar Saraki A Kotun CCT, Kotun Koli Ta Ceta Saraki appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Powered by WPeMatico

Leave a Reply