– Kofi Adams yace ‘yan  Najeriya na yin dana sani kan shawararsu a zaben 2015

LOANS

– Mai shirye-shirye na kasa na jam’iyyar National Democratic Congress (NDC), ta Ghana yace dole ne ‘yan Ghana su koyi darasi daga Najeriya

– Adams yace manufofin gwamnati mai ci da yawa basu yima ‘yan Najeriya aiki

Ghana disqualifies 13 presidential candidates

Adams ya gargadi ‘yan Ghana kada suyi kuskure irin na ‘yan Najeriya wadanda ke yin dana-sani kin zaben Jonathan a zaben 2015.

KU KARANTA: Wata giwa tayi fada da zakuna guda 14 inda ta wuce babu ko kwarzane a jikinta

Yayin da yake ma jama’a bayani a kwana na biyu na zagayen kampen na shugaban a sashen Greater Accra a garin Tema ranar Assabar data wuce, shugaban tafiyar da kampen na NDC yace ‘yan Najeriya na jin takaicin maye gwamnatin Goodluck Jonathan data shugaba Muhammad Buhari wanda ya kara matsin tattalin arzikin da suke ciki.

“A jawabinsa na farko bayan zama shugaban kasa, shugaba Buhari yace ma ‘yan Najeriya kada suyi tsammanin canji daga wajensa, abinda ya jaza rashin tabukawarsa yayin daya yi watsi da manufofi da matakan da wanda ya gada ya kafa.”

A biyo mu a shafin mu na Tuwita @naijcomhausa

The post ‘Yan Najeriya na makokin rashin zaben Jonathan – Kofi Adams appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *