– Majalisar dokokin jihar Legas ya tabbtar da hukuncin kisa akan masu laifin satar mutane

– Karar ta tattari abubuwa daban-daban na laifuka da hukuncinsu

Majlisa

Majalisar dokoki

Wannan shigarwa ta zo ne bayan an tabbatar da karan  shugaban kwamitin majalisa akan bangaren hukunci, Adefunmilayo Tejuosho.

Rahoton mai take: “Doka wacce zata zantar da haramcin garkuwa da mutane da kuma wasu laifukka.

 “Dokar tace zai baiwa masu garkuwa da mutanen da aka kama wadanda basu kasha mutanen ba daurin rai da rai.

KU KARANTA: Najeriya za ta soma fitar da shinkafa waje a 2017

“Duk wanda ya sace, ya boye, ya tsare, ya kama, ko ya dauki wani da sunan wani ko ya yaudai wani, yayi laifi, kuma ya nemi bashi kudin fansa, zai fuskanci hukuncin kisa.

“Dokar kuma tayi Magana akan wani yayi yunkurin yin garkuwa da wani,shi kuma zai fuskanci daurin rai da rai.

“Yan majalisan sun zantar da zaman gidan yarin shekara 25 ga duk wanda yayi ma wani barazanar yin garkuwa da shi ta hanyar wayar tarho,sakon waya ko wani kafan sadarwa.

“Duk wanda ya bayar da gidansa ko muhallinsa da gang an ga wadanda suke garkuw da mutane ya kwashe shekaru 14 a gidan yari da kuma daman biyan dansa.

Dokar na kokarin tabbatar da kawar da laifin garkuwa da mutane a jihar Legas kuma kakakin majalisar Mudashiru Obasa ne kaddamar da ita.

The post Majalisar dokokin jihar Legas ya tabbatar da hukuncin kisa akan masu garkuwa da mutane appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Nigerian newspapers 24/7.

Leave a Reply