Shahararren attajirin nan dan Najeriya kuma shugaban rukunin kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya halarci auren wani yaron amininsa.

Dangote da Angon

Dangote da Angon

Bikin da Dangote ya halarta, aure ne na wani dan saurayi mai suna Ugochukwu Okika, wanda da yake a wajen hamshakiyar attajira Uwargida Beatrice Okika, wanda kuma itace babbar dillaliyar hajar simintin kamfanin Dangote.

KU KARANTA: Gwamnan jihar Osun ya kaddamar da makaranutun zamani

Ugochukwu ya auri tsohuwar budurwarsa Chinenye Nkeokelonye a garin Kalaba, sa’annan halartan Dangote bikin ya kara ma taron bikin armashi.

Bugu da kari an karrama Dangote a yayin bikin, inda aka nada shi uban taro, sai dai jama’a da dama da suka halarci bikin sunyi mamakin yadda Dangote ya dinga haba-haba da baki a yayin bikin.

Ga sauran hotunan bikin:

vllkyt28j7fc639j7g.011db3d2

vllkyt3ggmjv4c6mug.c428df84

vllkyt4ivp8toonao.1b2da9a8

vllkyt5r0bml31q3b.b590eee0

Zaku iya samun labaran mu a shafin Tuwita @naijcomhausa

The post Karanta yadda Ɗangote ya faranta ma wani Ango rai a bikinsa (HOTUNA) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Nigerian newspapers 24/7.

Leave a Reply