Wani labari take fitowa ta bayyana wanda wani matashi a jihar Legas ya kashe wani katon maciji a cikin wani gida da suke aiki.

chncdhaHR0cDovL3dpa3JleHBvcnQuY29tL3dwLWNvbnRlbnQvdXBsb2Fkcy8yMDE2LzEyLzU0Y2Y5NTA5ZDA4NmQ4MDI1MzllYTZhN2EzZTZiYmYyLmpwZw==.prx.3216e9ef

Majiyarmu ta bayyana mana cewar matashin yace zai siyar da macijin ga masu cin maciji, amma fa ba zai siyar da shi kasa da N20,000 ba. Ga dai yadda majiyar tamu ta bada labarin:

KU KARANTA:Wani kurege ya samu nasara kan maciji

Mutumin daya kashe macijin, sanye da hula

plan b night club logo

Mutumin daya kashe macijin, sanye da hula

“na gamu da wani mutum daya kashe wani kasurgumin maciji yau a gabana yayin da muke aikin duba wasu rukunin gidaje dake unguwar Canal,  layin Titin fadar Ago dake yankin Akota na jihar Legas.

chncdhaHR0cDovL3dpa3JleHBvcnQuY29tL3dwLWNvbnRlbnQvdXBsb2Fkcy8yMDE2LzEyLzhkMzUwNTI5NDRhYWU5OWFlNmYyNTEzNjY5OGZkMjc4LmpwZw==.prx.71733a85

“sai dai shi matashin daya kashe macijin yace lallai ba zai siyar da shi a kasa da N20,000, wannan mutumin dake sanye da hula hana salla, a tube shine ya kashe macijin”

Kai! Amma N20,000 a wannan marrar, bai yi tsada ba kuwa?

Idan kai ne me zaka yi da macijin?

Zaku iya samun kadin labaran mu a shafin Tuwita @naijcomhausa

The post Kalli hotunan wani ƙasurgumin maciji da aka kama a jihar Legas appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Nigerian newspapers 24/7.

Leave a Reply