Hotunan Stepanie Coker na gabatarwa

Mai gabatar da shiri a talabijin kuma ma’aikaciyar sadarwa Stepanie Coker ta fara bikin ta da gabatarwa.

vllkyt543piqo68u7.30c3d3e6

.

Sponsored Video: MUST WATCH! Thanks for watching!

Masoyan sunyi gabatar wa jiya , 20 ga watan Nuwamba kuma zasu yi aure watan Disamba , sunyi yardar amincewar aure ranar talata 30 ga watan Agusta.

Coker zata auri Olamide Oderinoku wanda yake da shekaru 40 a duniya, Kani ta wanda ya kirkira bankin GTB Tayo Oderinoku, Aderinoku yana da ya mace da wata da suka haifa da wata wadda suka taba soyayya.  Wannan shine auren shi na farko.

KU KARANTA: Yan kungiyar asiri sun kashe wasu yan civil defence kuma sun raunana 4 a jahar Rivers.

Stephanie Coker tana cikin 1 daga cikin manyan masu gabatar da shirye-shiryen talabijin a Najeriya. Tana da tashoshin da take gabatar da shiri kamar  MTV Base Africa da Ebony life TV.

Kalli hotuna.

Steph Coker in traditional attire.

Steph Coker

 

 

The post Hotunan Stepanie Coker na gabatarwa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Leave a Reply

Discover Express products online at Jumia Nigeria. Explore a great selection of genuine Express at the best price in Nigeria ✓ Price in Naira ✓ 

Products with Jumia Express logo are items stocked and warehouse by Jumia, it ensures fast shipment and quick delivery. CLICK HERE TO SHOP!