– Adebayo Salami wanda aka fi sani da Oga Bello Sanannen jarumi ne na fina-finan Nollywood                                                          

LOANS

– Daya daga cikin yaran sa Olamide Adebayo tayi aure da mista Lamina 13 ga watan Nuwamba kuma zata zama mata ta biyu ga mista Lamina

vllkyt2a3tra8t3vbg.c4aded1f

Adebayo Salami wanda aka fi sani da Oga Bello Sanannen dan wasan Nollywood ne, darakta kuma mai rubutawa . Ya fito a finananan wasar yarbanci da turanci kamar Ajani Ogun da Ilari.

Ranar lahadi 13 ga watan Nuwamba ya bada auren yar shi Olamide Adebayo ga mista Lamina wanda yana da mata kafin ita.

vllkyt78dk5ikd6c1.e4c9d20c

Mista Lamina ya auri Shediat Lamina kuma suna da yara a tsakanin su. Kamar yadda addinin musulunci ya tana Musulmi ze iya auren mace fiye da daya, shi yasa ya aure ta a matsayin mata ta 2.

KU KARANTA: Yan fashi sun kirkiro sabon salon yin sata

Anyi bikin a Ikurodu jahar Legas , sa’annan kuma sauran taurari kamar Ronke Oshedi Oke yana gurin bikin. Muna taya amarya da ango murna.

Kalli hotuna.

vllkyt530nqovaic9.c79dfa26

vllkyt54am0389eaq.e319c77c

vllkyt3l4qd2uvq4og.93585a4d

The post Hoton auren yar Oga Bello appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *