Yan wasan Golden Eaglets zasu dawo babban brinin Najeriya, Abuja a ranar Laraba 11 ga watan Nuwamba bayan da suka kashe wasan yan kasa da shekaru 17 da aka gudanar a kasar Chile.

LOANS

nigerian u17 i

Yan wasan Golden Eaglets ta Nigeria

 Yan wasan zasu biyo ta Santiago daga Dubai daga Buenos Aires, zasu hau jirgin Emirates sai su iso Nnamdi Azikwe a ranar Laraba 11 ga watan Nuwanba.

Emmanuel Amuneke ne ya koyan da yan wasan inda suka samu nasarar 2-0 akan kasar Mali inda ta kare kofin bayan da ci shi a 2013.

Bayan haka, shugaban yan wasa, Kelechi Nwakali, ya amshi kambin dan wasa wanda yafi amfani, inda aka bashi kambin takalman gwal.

Victor Oshimhen Kuma ya amshi kambi a takalman Gwal saboda yafi kowane dan was cin kwallon. Wani hoto kuma ya fito wanda ke nuna Shugaba Muhammadu Buhari tare da yan wasan Golden a Eaglets a 1985 a lokacin da suka ci wasan a lokacin yana shugaban kasa na soja.

The post Golden Eaglets Zasu Dawo Najeriya A Ranar Laraba appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Powered by WPeMatico

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *