– Gwamnatin kasar Amurka ta yi shellan cigaba da taimaka wa ilimi a jihar sakkwato ta hanyar sa hannu a wata yarjejeniya

LOANS

– Yarjejeniyar ta tsawon shekara 5 zata nuna yadda za’a hada karfi da karfe wajen bunkasa ilimi a jihar Sakkwato

Tambuwal, Kerry, Sultan

Gwamnatin kasar Amurka ta hukumar agaji ta duniya(USAID) ta sanar da cigaban gudun muwanta ga harkan ilimi a jihar sakwwato inda jakadan (USAID) Director Michael T. Harvey da gwamnan jihar sokoto Aminu Waziri Tambuwal suka sanya hannu.

KU KARANTA:Yan fashi sun kirkiro sabon salon yin sata

Yarjejeniyar ta tsawon shekara 5 zata nuna yadda za’a hada karfi da karfe wajen bunkasa ilimi a jihar sakkwato.

Ana sa ran yarjejeniyar zata taimakawa manufofin gwamnatin jihar wajen sashen iliminta domin lura da cigaba da neman ilimi a jihar.

Diraktan Michael Harvey  yace : “Amurka na yabawa gwamnatin jihar sokoto wajen kokarinta domin baiwa yara daman karatu. Wannan yarjejeniya zata fadada alaka tsakanin USAID da jihar sakkwato saboda bunkasa ilimib firamare a jihar sakkawato.

Abiyo mu a shafinmu na Tuwita naijcom hausa

The post Amurka tayi yarjejeniya ma taimokon neman ilimi a jihar Sakkwato appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *